Atsakiyar makonnan Damuke Cikine shafin
Gidan cin abinci na Gusto a Kano ya bayyana gaskiya game da labarin d ake yawo cewa, ya kama wasu kwastomominsa saboda sun ci abinci sun gaza biya. Idan baku manta ba, a makon nan ne wani labari ya yi shuhura a Twitter, na wani matashin da ya debi budurwarsa da kawayenta zuwa Gusto domin kodimo a ranar masoya, amma aka samu tsaiko.
![]() |
| Wannan shine gidan abincin Gusto Restaurant Kano |
Acewarsa, sun lashe abincin gida da na kasashen waje na sama da N200,000, lamarin da ya sa ya cike wandonsa da iska ya fece a guje


Post a Comment