Murnar Auren Khadija Yobe wadda akafi sani da (Karima izzar so)


Alhamdullah Kalli Yadda Jaruman Izzarso Suka Cashe a Wurin dinner din Bikin Khadija Yobe (Karima Izzarso)

Wadda Yanzu haka ta Zama amarya, bikin yasamu halartar manyan yan kannywood da abokanta kamar su lawan Ahmad, salisu s fulani, alinuhu, da sauransu.

Muna masu Addu’a ubangiji ya Basu Zaman lafia Ameen ga kadan daga cikin Shagalin Bikin nan


Post a Comment

Previous Post Next Post